IQNA - A yayin wani biki, an bayyana sunayen wadanda suka lashe gasar kur’ani ta kasa da kasa ta Masar karo na 31 tare da karrama wadanda suka yi nasara.
Lambar Labari: 3492368 Ranar Watsawa : 2024/12/11
IQNA - Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani ta hubbaren Radawi ce ke aiwatar da shirin na Rahama ga talikai a daren wafatin Manzon Allah (S.A.W).
Lambar Labari: 3491786 Ranar Watsawa : 2024/08/31
Tehran (IQNA) an dakatar da wasan kwallon kafa da aka buga a jiya tsakanin Leicester City da kuma Crystal Palace a Buratniya domin dan wasa musulmi ya samu damar yin buda baki.
Lambar Labari: 3485853 Ranar Watsawa : 2021/04/27